
Malam Abdurrahman Umar ya gargadi masu neman wani abu a wajan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) cewa, zasu mutu basu samu ba dan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yana kabari, baya cutarwa baya amfanarwa.
Ya bayyana hakane a wani wa’azinsa daya yadu sosai.
Yace Suffar Allah ce ake jinginawa ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)