Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Awara nake toyawa a kofar Gidanmu amma naga wata kawata na saka kaya masu tsada shiyasa na shiga Harkar Fim>>Inji A’isha Najamu

Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta bayyana cewa daga jihar Jigawa take, Garki Gari.

Sannan tace Wara take toyawa a kofar Gidansu amma daga baya ta fara ganin kawarta da kaya masu tsada, shiyasa itama ta shiga fim.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita.

Kalli Bidiyon hirar anan:

Karanta Wannan  Gwamna Bago ya janye matakin da ya ɗauka akan samari masu tara gashin dada a Neja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *