
Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa bai amince da irin daukar da akawa matarshi ba a yayin hirarsu da BBChausa.
Gfresh yace kyamarar BBChausa ta mayar da matarsa tsohuwa.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.
Gfresh yace matarsa matashiya ce kuma kyakkyawa kuma bai taba auren mata ko yin Budurwa data kai ta kyau da kuruciya ba