
Malam ya soki tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari kan yanda ya rasu a Landan.
Yace haka lokacin ‘yaradua ya rika sukarshi bayan ya rasu a Asibitin kasar Saudiyya kuma gidajen jaridu sun buga.
Yace yana fatan Allah yawa shugaba Buhari Rahama amma maganar gaskiya abinda shuwagabannin Najeriya ke yi na kasa kula da bangaren lafiya bai kamata ba.