
Rahotanni daga kasar Ingila na cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya isa birnin landan da tawagarsa dan dauko gawar tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari.
A yaune ake sa ran zasu dawo da gawar gida Najeriya.
A tare da mataimakin shugaban kasar akwai shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Borno da sauransu.