
A yanzu haka ana can ana gudanar da Addu’ar 3 ta marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa dake garin Daura.
Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ne ke jagorantar Addu’ar.
Tawagar gwamnatin tarayya bisa jagorancin mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima sun halarci Addu’ar.