Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda mutanen jihar Anambra suka rika shewar cewa shugaba Tinubu kai ne babanmu bamu da baban da ya wuce ka

Bidiyon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana inda aka ganshi mutanen jihar Anambra suna masa wakar cewa shi kadaine babansu, basu da baban da ya wuceshi.

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya kai ziyara jihar Anambra inda aka masa tarba me kyau.

Cikin Barkwanci, Shugaba Tinubu ya bayyanawa Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo cewa, a bashi fili zai gina gidan da zai yi ritaya a ciki a jihar Anambra.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Baturiya na sayar da Awara a Najeriya, da yawa dai sun ce basu yadda da ita ba, 'Yar Leken Asiri ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *