
Wannan Bidiyon malamin mabiyin Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa da ya zabi shugaba wanda ba musulmi ba ya mai adalci ya samu arziki gara ya zabi musulmi wanda zai yi sanadiyyar mutuwarshi.
Malamin ya bayyana cewa, a baya ma ya taba yin wannan magana kuma gashi yanzu ma yana nanatawa.
Sheikh Sani Yahya Jingir na daga cikin malaman da suka tallata takarar muslim Muslim