
Dan filani daga jihar Zamfara yana ta shan yabo bayan da ya bayyana farin ciki da jinjina ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ya dauko janar Christopher Musa ya bashi mukamin Ministan tsaro.
An fulanin yace da Muhammad Badaru ya ajiye mukamin ministan tsaro yayi tunanin an ya za’a samu kamarshi kuwa?
Yace amma da ya ga an dauko Janar Christopher Musa kuma sai ya ji dadi dan yasan ya cancanta.