Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Jarida, Audu Bulama Bukarti na ta shan Yabo saboda kin yadda ya gaisa da mace a wajan bikin kammala karatunsa na PhD

Shahararren me sharhi akan al’amuran tsaro, Audu Bulama Bukarti ya kammala karatunsa na digirin PhD inda aka ganshi a wajan kammala karatun wata ta mika masa hannu su gaisa amma yaki yadda.

Da yawa sun rika yaba masa game da hakan.

Musamman wasu sun rika kwatantashi da Me martaba Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II wanda suka kammala karatun tare amma shi ya gaisa da matar.

Lamarin ya jawo cece-kuce sosai musamman a kafafen sadarwa.

Ga wasu daga cikin ra’ayoyin mutane kan lamarin:

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: In ba kai ba, Sai Rijiya, Wata ta bayyana tana son Mawaki Soja Boy

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *