Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Dangote na daya daga cikin wadanda suka gaisa da shugaban Amurka, Donald Trump a kasar Qatar

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote na daya daga cikin wadanda suka gaisa da Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya yin ziyarar da ya kai kasar Qatar.

Shugaba Trump ya kao ziyara kasar Qatar bayan kammala ziyara a kasar Amurka.

Kasar Qatar dai ta baiwa shugaba Trump kyautar jirgin sama Kirar Boeing.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda kudan zuma ta shiga masallaci ana tsaka da sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *