
Rahotanni na yawo a kafafen sadarwa cewa, matatar man Dangote ta samar da hanyar shan man fetur ta tafi da gidanka a Legas.
Yanda abin yake shine duk inda kake man fetur ya kare maka, maimakon ka sayi Bunburutu, kiran waya kawai zaka yi ko ta hanyar Chat sai a kawo maka man fetur din duk inda kake.