
Wannan wani fasto ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan cewa, Kiristoci ne ya kamata su rika layya ba musulmai ba.
A cikin bidiyon wa’azinsa a cocinsa, Faston ya bayyana tarihin layyar inda yace sune suka fi alaka da ita ba musulmai ba.
Wasu dai sun yadda dashi inda wasu suka ce basu yadda ba.