
An ga Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin tare da tsohuwar matarsa suna Shekye aya a cikin mota a wani Bidiyo da ya walafa.
Gfresh ya rika Taba Sadiya Haruna a habarta sannan yana kwanciya a jikinta.
Wasu dai sun ce yana yin hakanne dan ya baiwa matarsa, Maryam Haushi ne.