
Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa wata matashiya ‘yar kimanin shekaru 19 daga jihar Bauchi ta na neman mijin aure me hankali da sana’a.
Malam yace mahaifin matashiyar me kudi ne amma ita tace tana neman matashin dake da sana’ar da zai iya rike ta amma dai bata masa alkawarin komai ba.