Tauraron me barkwanci na kudu, Sabinus ya yi barkwanci da addinin Musulunci saidai musulmai da yawa aun gargadeshi.
Yayi bidiyonne inda ya yi Atishawa sai wasu muryoyi ke ta magana a baya.
Da yawa dai sun bayyana masa cewa a addinin musulunci ba’a wasa da ibada.