Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Mustapha Salihu yayi bayanin dadalilin da yasa bai kira sunan Kashim Shettima ba

Mataimakin shugaban jam’iyyar APC shiyyar Arewa maso gabas, Mustapha Salihu yayi karin haske kan rashin kiran sunan Shettima da yayi a wajan taron jam’iyyar APC na masu ruwa da tsaki daga yankin Arewa maso gabas.

Lamarin dai ya jawo hatsaniya sosai.

A hirarsa da Channels TV, Mustapha Salihu yace kamin ya bayyana Tinubu a matsayin zabinsu na dan takarar APC a 2027, dai da ya gama yabon Kashim Shettima.

Yace Kuma a dokar jam’iyya Shugaban kasa kadai yake yin zaben fidda gwani ba tare da mataimaki ba, sai idan an kammala zabene sai ya dauko wanda yake so ya mai mataimaki.

Cikin wadanda basu ji dadin wannan abu ba, hadda Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Ta tabbata Tshageran Daji Sunm aikha da Janar Muhammed Uba Lakhira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *