Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Mutane na ta Mun sharrin wai Qaruwanci na yi aka bani motar GLK, ni kuma wallahi ban ma taba haduwa da wanda ya bani ba>>Inji Rahama Sa’idu

Tauraruwar Tiktok, Rahama Sa’idu ta bayyana cewa abinda mutane ke fadi akanta wanda ba daidai ba shine wai ita karuwace.

Tace musamman sanda aka bata kyautar Motar GLK, tace da yawa na cewa wai ta bayar da kantane.

Tace amma abinda mutane basu sani ba shine wanda ya bata motar bata taba ganinshi ba.

Tace suna dai waya, yana ce mata zai je sayen takalma dan ita abinda take sayarwa kenan.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  A karin farko, An ga Sauro a kasar Iceland

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *