
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana cewa, ya shirya zuwa Kasa me tsarki dan tsinewa Azzalumai.
Ya bayyana hakane a Bidiyon jawabinsa biyo bayan harin da ‘yan daba suka kai suka tarwatsa taronsu na jam’iyyar ADC ranar Asabar.
El-Rufai ya bayyana cewa, ya tsinewa wadanda suka aikata wannan abu.