
Wata matashiya cikin shahararrun matan dake tattaunawa a wani shirin podcast da ake watsawa a kafafen sadarwa ta bayyana cewa ta taba yin tusa a gaban saurayinta.
Da take bayar da labarin yanda lamarin ya faru, tace bata san tusar zata yi kara ba inda kawai ta saki amma sai aka ji.
Ta kara da cewa, abin ban haushin ma hadda abokansa a lokacin da lamarin ya faru.
Kalli Bidiyon a kasa:
Da yawa dai sun bayyana mabanbanta ra’ayoyi kan lamarin.