
Rahotanni sun bayyana cewa, Naira Miliyan 2 Soja Boy ke baiwa wasu daga cikin ‘yan matan da yake rawar badala dasu a cikin bidiyonsa.
‘Yar Fim Mashahuriyace ta bayyana haka a wani Bidiyo data saki inda tace ya baiwa Eshat Aminu amma tace tafi karfin hakan.
Ana dai ganin Soja Boy yana rawa da mata kala-kala inda a wasu lokutan yake kama hannunsu ko kuma ya rika rungumarsu.