
Tauraron fina-finan Hausa, Tijjani Faraga ya nesanta kansa da Izala inda yace shi dan darikar Tijjaniyya ne.
Ya bayyana hakane a kafarsa ta Tiktok inda yace duk wanda ya sakw hadashi da Izala bai yafe ba kuma sai Allah ya saka masa.
Ya kara da cewa baya son makiya Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) su rika kallon fim dinsa.