
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya nuna bacin ransa kan kamun da akawa me watsa labarai a kafar Tiktok, Sultan.
Malamin yace shima ya fada cewa shugaban kasa ya mutu kuma wallahi sai ya mutu din ma.
Yace wanda ya fasa kamashi Allah ya tsine masa Albarka.
Malam yace ga wadanda ke haifar da matsalar tsaro nan ba’a kamasu ba sai Sultan.
Kalli Bidiyonsa a kasa:
Kama Sultan ya jawo cece-kuce da Allah wadai sosai ga gwamnatin Tinubu.