Me martaba Sarkin Daura, Umar Farouk Umar ya nada mawaki Dauda Kahutu Rarara Sarautar Sarkin mawakan kasar Hausa.
Bidiyo da hotunan nadin sun karade kafafen sadarwa inda aka ganshi yana karbar takardar nadin sarautar daga hannun sarkin.