
Diyar tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Marigayiya Hauwa Maina, Maryam Bukar Hassan ta bayyana cewa, sau biyu ana fasa aurenta saboda kawai mahaifiyarta ‘yar Fim ce.
Tace ta fuskanci kalubale a rayuwa inda aka rika yiwa mahaifiyarta kazafi da sauransu.
Ta bayyana hakane a hirar da aka yi da ita a BBChausa.