Saurayin wannan shahararriyar ‘yar Tiktok din a kasar Kenya me suna Khaz ya saki bidiyonta yana lalata da ita.
Bidiyon dai yayi ta yawo a shafukan sada zumunta inda mutane ke ta mamaki bayan kallonsa.
A cikin bidiyon an ga yanda saurayin ke daukar Khaz a yayin da yake lalata da ita amma shi bai nuna kansa ba.
Tsiraicin dake cikin bidiyon yasa hutudole ba zai iya wallafa muku shi anan ba.
Ga dai wasu daga cikin Bidiyonta na Tiktok da suka shara kamar haka:
Sai muce Allah ya kyauta.