
Tauraruwar Fina-finan Hausa ta bayyana cewa Shekarunta 30 kuma aurenta 9.
Ta bayyana hakane a yayin wata ganawa da aka yi da ita inda tace auren na 9 be dade da mutuwa ba.
Tace a baya, bata iya fadin haka amma yanzu zata iya fada ko dan ya zamarwa wasu darasi.