Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo: Tsohon Shugaban INEC, Farfesa Attahiru Jega yawa majalisar tarayya tonon silili

Tsohon Shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC Farfesa Attahiru Jega ya bayyana cewa ‘yan majalisa na takura ma’aikatun gwamnati da sunan bincike dan cimma burukansu.

Attahiru Jega ya bayyana hakane a wata hira da gidan talabijin na Channels TV suka yi dashi.

Jega yace yace ko da a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taba fadin haka.

Hotuna da Bidiyo: Kalli Yanda ‘yan Cirani ke ta kokarin shiga kasar Amurka kamin a rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasa

Yace yana bayar da shawarar suma ‘yan majalisar a samu masu bincikensu.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin garuruwan Najeriya guda 18 da suka fi kowane karfin tattalin arziki, ko jiharka na ciki?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *