Malamin Darika, Imam Junaidu ya bayyana cewa wallahi Shehu Tijjani ya ga Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).
Ya bayyana hakane a daya daga cikin Bidiyon sa na wa’azi.
Malam yace ana ganin Annabi ta hanyar Ilimi da Karama.
me zaku ce?