
Wani mutum me suna Alhaji Nasir Musa Idris a jihar Kaduna ya kai karar Babban malamin dadi Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi kotu inda yake zargin malamin da rike masa mata tun watan Satumba.
Mutumin wanda yake auren balarabiya yace matar tasa ta yi yaji ta koma gidan malan Gumi da zama kuma ya hadu fa malam din yace yana son matarsa ta koma gida amma abu yaci tura.
Ga cikakken bayaninsa anan: