
Shahararriyar me sayar da kayan mata, Hajiya Bilkisu Hussaini ta bayar da labarin yanda wata mata ta ce mata mijinta baya iya biyan bukata da ita sai ya kai wata mata dakinsu na aure yana kallonta tsirara sannan.
Tace matar ta gaya mata cewa wani lokacin ma ‘yar aiki yake sawa ta zo dakin ya rika kallonta kamin ya biya bukatarsa.
Hajiya Bilkisu tace matar tace bata da wani katabus akan ‘yan aikinta duk sun rainata.