
Yadda Sallah ta kama su Sheikh Ahmed Guruntum da Farfesa Isa Yelwa a cikin jirgin sama, a hanyarsu ta gabatar da Da’awa kuma suka yi sallar yayin da suke zaune a kujerar jirgin.
A kwanannan ne dai aka ga malaman sun je Da’awa kasashen Turai inda wani Bidiyo ya nunasu a kasar Faransa.