Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa, ‘yan Darika sun ji kunya, Sun yi rawa a wajan Maulidi.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da aka ganshi yana wa’azi.
Malam ya nanata cewa, Maulidi bashi da Asali a addini.