
Bidiyon tauraron mawakin Siyasa, Dauda Kahutu Rarara tare da matansa Amarya, A’isha Humaira da Uwargidansa a wajan biki ya dauki hankula.
An gansu suna rawa yayin da aka saka wakarsa ta Omologo.
Saidai a cikin masu sharhi na cewa, Uwargidan Rarara ta kwaceshi inda A’isha Humaira ta kasa sakat.
Wasu dai na cewa, Rarara ya fi baiwa Uwargidansa muhimmanci a wajan bikin.