
Wata baturiya ta lalata Talabijin dinta saboda bata ji dadin harin da kasar Israyla ta kaiwa kasar Ìràn ba.
A wani Bidiyo data wallafa, An ganta tana jefawa Talabijin dinta abubuwa har Talabijin din ta fashe.
A jiya ne dai kasar Israyla ta Afkawa Iran da yaki bisa kokarin hanata mallakar makamin kare dangi wanda tace barazanane ga kasantuwarta.
Saidai Iran ta mayar da martani.