
Dan Darika, Umar ya bayyana damuwa da kuma gargadi kan cewa ya kamata a ce an samu malamai wanda suka san Qur’ani da kuma Hadisi su zaina da malam Lawal Triumph.
Umar yayi gargadin cewa, idan ba’a samu malamai masu ilimi ba, za’a iya jin kunya.
Ya bayyana cewa ya san Malam Lawal Triumph sosai.