Wednesday, January 7
Shadow

Kalli Bidiyon abinda Gwamnan Bauchi yawa shugaban karamar hukuma da ya zauna kujera daya da sarkin Bauchi

A wani Bidiyo da yake yawo a kafafen sada sumunta, An ga Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya cewa wani da ya zauna a kusa da Me Martaba Sarkin Bauchi ya tashi.

Gwamnan ya cewa wanda ya zauna din me zai sa ya zauna kujera daya da Sarkin Bauchi?

Yacewa Sarkin yana wasa da kujerar Sarauta.

Gwamnan ya fadi maganar cikin tsawa.

Wasu dai sun ce Gwamnan bai kyautawa mutumin ba inda wasu ke bayyana cewa, shugaban karamar hukuma ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matashiyar Inyamura tace Musulmi Bahaushe take son aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *