Friday, January 9
Shadow

Kalli Bidiyon: An bayyana farashin sabuwar Motar da Mataimakin shugaban kasa ya baiwa Adam A. Zango

A jiyane dai aka samu rahoton cewa, mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya baiwa Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango kyautar Mota.

A yau kuma an samu Rahoton farashin motar.

An bayyana cewa, farashin motar ya kai Naira Miliyan 80.

Karanta Wannan  Rahoto: Mutane Dubu arba'in da bakwai ne aka shekye a kasar Amurka a shekarar 2024 saboda rhikiche-rhikichen Bhìndhìghà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *