An ga katafaren gida na Alfarma da tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Kalu ya mallaka a Maryland dake kasar Amurka.
Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta cece-kuce wasu na fadin cewa abin birgewane inda wasu kuma ke cewa ba da kudinsa ya saya ba.