Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Aske Gashin Hammata ya fi Maulidi Daraja>>Inji Malam Ibrahim Matayassara

Malamin Addinin Islama, Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, Aske gashin hammata yafi Maulidi Daraja.

Malamin ya bayyana hakane a wani Bidiyo sa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa.

Yace dalili kuwa shine ga babin Aske gashin hammata yazo a karatu amma babin Maulidi be zo ba.

Karanta Wannan  Mutane miliyan 31 za su faɗa ƙangin yunwa a Najeriya - MDD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *