
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa, bata fitowa a Fim sai an biyata kudi sama da Naira Miliyan 1.
Ta bayyana hakane a wata hira da ta yi da abokiyar aikinta, Fati Washa inda take cewa an saba biyanta Naira Miliyan 1 kudin aiki shiyasa a yanzu ba zata yadda a biya kasa da hakan ba.