
Wakilin Amurka ya bayyana cewa kasarsa ta sassauto kan zargin Khisan Kyiyashi da tace anawa Kiristoci a Najeriya.
Hakan na zuwane bayan ganawar da wakilan kasar Amurkar suka yi da wakilan Gwamnatin Najeriya.
A yanzu kasar Amirkar ta yadda da cewa kowane bangare na musulmi da Kirista na fuskantar wannan barazana ta tsaro.
Babban me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro malam Nuhu Ribadu ne ya jagoranci tawagar wakilan Gwamnatin Najeriyar a ganawar da kasar Amurka.