Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon da Rahama Sadau ta wallafa da yasa ake ta tunanin Ko Ali Jita ne ta aura

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta wallafa Bidiyon wakarta da Ali Jita a shafinta na sda zumunta bayan daura aurenta.

Hakan yasa da yawa suka rika tunanin ko dai Ali Jita dinne ta aura?

kalli Bidiyon anan

Cece-kuce da kaguwar ganin waye Mijin Rahama Sadau ya karade kafafen sada zumunta inda aka rika yada hotunan mutane daban-daban ana cewa sune suka aureta.

Karanta Wannan  INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN: Matashiyar Likitar Dabbobi, Dakta Sumayya Saeed Ta Rasu A Sokoto Sakamakon Haďaŕìn Mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *