
Wannan daya daga cikin maharan jihar Benue ne da aka kama wanda suka kashe mutane dama da 100.
Rahoto ya bayyana cewa, shi ba Bafulatani bane.
Da farko dai an dorawa Fulani alhakin harin kasancewar jihar na fama da rikicin manoma da makiyaya.
Saidai dama bincikene kawai zai tabbatar da su wanene suka kai ainahin harin.