Tuesday, January 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk me zargina akan wani abu ya tafi Kotu>>Inji Bello Matawalle

Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya kalubalanci masu zarginsa da hannu akan matsalar tsaro da su tafi kotu.

Ministan ya bayyana hakane a wata hira da DLC Hausa ta yi dashi inda yace zargin fatar baki idan ba kotu ce ta tabbatar dashi ba na banza ne.

Zarge-zarge dai sun yi yawa akan Ministan inda da yawa suke kiran da ya sauka daga mukamin nasa.

Karanta Wannan  Ji Rashin Tsoron Allah: Mun gano ma'aikata 240 da ke karɓar albashi nunki biyu a Kano>>Inji Gwamnatin Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *