
Dan fafutuka kuma mawallafin jaridar Sahara Reporters, Omoyele Sowore ya kaiwa malamin Darika da aka kulle, Sheikh Abduljabbar ziyara a gidan yari.
Ya bayyana hukuncin da akawa Abduljabbar da cewa na siyasa ne inda yace suna neman a sakeshi da gaggawa.