
Bidiyon tankokin Dakon Man fetur na Dangote sun firgita wasu ‘yan Kudu inda suka rika fadar cewa Dangoten na son mamaye kowane bangaren kasuwanci.
Dangote dai ya siyo dubban tankokin man fetur inda zai rika kaiwa wadanda suka sayi man fetur daga matatarsa man zuwa gidajen man su ba tare da sun biya ko sisi ba.