Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon gwanin ban Tausai Yayi Mùmmùnàn Khàdàrìn mòtà a Abuja yayin da yake sauri ya kai mahaifinsa da bashi da lafiya Asibiti

Rahotanni sun bayyana cewa wani mutum ya yi mummunan hadarin mota a Abuja.

Ya iske wata babbar mota ce ta daki bayanta.

Kuma nan take ya rigamu gidan gaskiya.

Yana sauri ne ya kai mahaifinsa da bashi da lafiya Asibiti yayin da hatsarin ya rutsa dashi.

Wasu shaidun gani da ido sun ce yana tsaka da yin wayane yana tuki yayin da hadarin ya faru.

Karanta Wannan  Malamin Jami'ar Ahmadu Bello Dake Zaria Ya Rasu Yana Tsakar Sallar Tarawih

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *