
Sojan Najeriya ya koka da cewa, kalubalen da suke fuskanta a yanzu yafi na ko yaushe, yace basa iya bacci da dare saboda fargaba.
Ya bayyana cewa yana kira ga ‘yan Najeriya, duk wanda yasan yana da dan uwa a aikin Soja ya rika masa addu’a dan lamarin da suke fuskanta ya Kazanta.