
Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya bayyana cewa, idan ya shiga matsala, babu malamin dake fitowa ya bashi kariya ya bashi taimako sai Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Yace hakanan ko da konawarsa kan sarauta yasan Addu’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ce.
Ya bayyana hakane yayin da yaje ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.